Exodus 15:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Magabci ya yi fahariya, cewa โZan fafare su, in ci musu. Zan raba ganima; abin da na so ya samu. Zan ja takobina hannuna kuwa zai hallaka su.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูุง ููุซูููฐุ โนุฐูููุจููุณู ุงููููุดูุง ููููุณูุ ุฐููู ุฑูุจู ููุงููููุณู ุฏู ฺููจููุซูููฐุ ุงููุจูููุฏู ููููููฐุณููุงู ุฐููู ฺจููุซูููฐุ ุฐููู ุฐูุงุฑูููฐ ุชููููุงูุจูููุ ูููููููู ุฐููู ููููููุงุณูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Magabcin ya ce, โZan bi, in kama su, in raba ganima, Muradina a kansu zai biya, zan zare takobina, hannuna zai hallaka su.โ