Exodus 16:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Dukan taron Israโila suka tashi daga Elim suka zo hamadar Sin, wadda take tsakanin Elim da Sinai, a rana ta goma sha biyar ga wata biyu, bayan sun fito daga Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููุชูุงุดู ุฏูุบู ุนูููฐููู
ู ุณููู ุดูุบู ุซููููู ุฏูุงุฌููู ุณูููุ ููููุฏู ููููููฐ ฺูููุงูููู ุนูููฐููู
ู ุฏู ุณูููููุ ุงูู ุฑูุงูู ุชูุบููุงูู
ูุดูุง ุจูููุฑู ุบู ููุชููู ุจููู ุจูุงูููู ุชูุงุดูููุณู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Taron jama'ar Isra'ila suka tashi daga Elim suka shiga jejin Sin wanda yake tsakanin Elim da Sina'i, a rana ta goma sha biyar ga watan biyu bayan fitowarsu daga ฦasar Masar.