Exodus 16:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Na ji gunagunin Isra’ilawa. Ka faɗa musu, ‘A tsakanin fāɗuwar rana da almuru, za ku ci nama, da safe kuma za ku ƙoshi da burodi. Sa’an nan za ku sani ni ne Ubangiji Allahnku.’ ”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«نَاجِ غُنَغُنِنْ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا؞ يَنْذُ كَثٜىٰمُسُ، ‹دَيَمَّ ذَاكُثِ نَامَ دَ سَڢٜىٰ كُمَ ذَاكُثِ عَبِنْثِ كُڧُواْشِ؞ سَعَنً ذَاكُ سَنِ ثٜىٰوَ نِنٜىٰ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكُ؞› »
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Na ji gunagunin Isra'ilawa, amma ka faɗa musu cewa, ‘A tsakanin faɗuwar rana da almuru, za ku ci nama, da safe za ku kuma ƙoshi da abinci. Sa'an nan za ku sani, ni Ubangiji Allahnku ne.”’