Exodus 16:14 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin da raɓar ta watse, sai ga wani abu kamar tsaki, falle-falle kuma da laushi, fari, kamar hazo, a ƙasa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَدَّ رَٻَرْ تَبُوشٜىٰ، سَيْغَا وَنِ أَبُ ڢَلّٜىٰ ڢَلّٜىٰ مَرَرْ كَوْرِ كَمَرْ دُوسَرْ ڧَنْڧَرَ يَرُڢٜىٰ ڢُسْكَرْ دَاجِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da raɓar ta kaɗe, sai ga wani abu tsaki-tsaki mai laushi, fari, kamar hazo a ƙasa.