Exodus 16:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Israโilawa suka ga wannan, sai suka ce wa junansu, โMene ne wannan?โ Gama ba su san ko mene ne ba. Musa ya ce musu, โWannan shi ne burodin da Ubangiji ya ba ku ku ci.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ู
ูุชูููููฐูู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุณูููุบู ูููููููุ ุณููู ุชูู
ูุจููู ุฌูููู ุณูููุซูููฐ ยซู
ููููุยป ููุชููุงู ยซู
ูููฐููููฐููููฐ ูููููููุยป ุบูู
ูุง ุจูุณู ุชููปู ุบููููู ุงููุฑูููุชูุจูุ ู
ููุณููฐู ูููู ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููููููู ุดููููููฐ ุนูุจูููุซููู ุฏู ููููููููฐูู ููุจูุงูู ููุซูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Isra'ilawa suka gan shi, suka ce wa junansu, โManna,โ wato โMece ce wannan?โ Gama ba su san irinta ba. Musa kuwa ya ce musu, โWannan ita ce abincin da Ubangiji ya ba ku, ku ci.