Exodus 16:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Isra’ilawa suka yi kamar yadda aka faɗa musu, waɗansu suka tattara da yawa, waɗansu kuma kaɗan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ كُوَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَيِ، وَطَنْسُ سُكَ تَتَّارَ دَيَوَ، وَطَنْسُ كُمَ كَطَنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Isra'ilawa suka yi haka nan, suka tattara, waɗansu suka zarce, waɗansu kuma ba su kai ba.