Exodus 16:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da suka gwada a mudu, wanda ya tattara da yawa bai sami mafi yawa ba, wanda kuma ya tattara kaษan bai sami ฦanฦani ba. Kowane mutum ya tattara daidai bukatarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุฏู ุณููู ุนููููู ุฏู ู
ููุฏูุ ููููุฏู ููุชูุงุฑู ู
ููู ููููุ ุจููููู ู
ูุณู ูููู ุจูุ ููููุฏู ููุชูุงุฑู ููุทููู ููููุ ุจููู ููุงุณู ู
ูุณูุจูุ ูููุงููููููููฐููุณู ููุชูุชููุงุฑู ุฏูููุฏููู ุงููุจูููุฏู ููููููฐ ุจฺูงูุงุชูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma da aka auna da mudu, ta waษanda suka zarce ba ta yi saura ba, ta waษanda ba su kai ba, ba ta gaza ba. Kowane mutum ya tattara daidai cinsa.