Exodus 16:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kowace safiya, kowanne mutum yakan tattara daidai bukatarsa, lokacin da rana ta yi zafi, sai ta narke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَثٜىٰ سَاڢِيَ سُكَنْ تَتَّارَ عَبِنْثِ يَدَّ ذَيْ إِشٜىٰسُ؞ سَعَدَّ رَانَ تَهَوْ تَيِ ذَاڢِ، أَبِنْدَ عَكَ بَرِ عَڧَسَا يَكَنْ نَرْكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kowace safiya sukan tattara ta, kowa gwargwadon cinsa, amma da rana ta yi zafi sai manna ɗin ta narke.