Exodus 16:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shi kuma ya ce musu, โWannan shi ne umarnin Ubangiji, โGobe za tฤ zama ranar hutu, Asabbaci mai tsarki ga Ubangiji. Domin haka sai ku toya abin da kuke so ku toya, ku kuma dafa abin da kuke so ku dafa. Abin da ya rage ku ajiye har safe.โโโ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุบูุง ุงููุจูููุฏู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุชูุ โนุบููุงูุจูููฐ ู
ูููู
ููููุฑู ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุซูููฐุ ุฑูุงููุฑู ูููุชู ุชูู
ููููุงู ุซูููฐุ ููุฏูู ุนููู ููููฐูปูููฐ ุบู ููููููููฐูู ุ ุฏููุงูู
ููู ุญูููุ ูููู ููุชููุงููู ุงููุจูููุฏู ุฐูุงููุชููุงูููุ ููููู
ู ุฏฺูขู ุงููุจูููุฏู ุฐูุงูู ุฏฺูขูุ ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููุซู ูููู ุถูุบูููฐ ููููุ ูู ุงููุฌูููููฐ ุญูุฑู ููุงููููฐููุฑู ุบูุฑูุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shi kuwa ya ce, โGa abin da Ubangiji ya umarta, โGobe ranar hutawa ce ta saduda, Asabar ce, tsattsarka ga Ubangiji. Ku toya abin da za ku toya, ku kuma dafa abin da za ku dafa. Abin da kuka ci kuka rage, ku ajiye don gobe.โโ