Exodus 16:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka waɗansu mutane suka fita a ranar Asabbaci don su tattara, amma ba su sami kome ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا أَ رَانَ تَبَݣَويْ طِنْ وَطَنْسُ مُتَنٜىٰ سُكَ ڢِتَ دُواْمِنْ تَتَّارَ عَبِنْثِنْ، بَسُ كُوَ سَامِ كُواْمٜىٰبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma a rana ta bakwai ɗin waɗansu mutane suka tafi don su tattara, ba su kuwa sami kome ba.