Exodus 16:32 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya ce, โ€œWannan shi ne abin da Ubangiji ya umarta, โ€˜Ku auna mudu guda na Manna, a adana ta dukan zamananku, domin kowane zamani yฤƒ ga irin abincin da na ba ku ku ci a hamada, yayinda na fitar da ku daga Masar.โ€™โ€†โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุจูŽุงุฏูŽ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ู ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุนูŽ ุงู”ูŽุฌููŠูœู‰ูฐ ู…ููˆุฏู ุจููŠู ู†ูŽู…ูŽู†ู‘ูŽุŒ ุนูŽูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐุดู ุฏูŽุบูŽ ู†ูŽู†ู’ ุญูŽุฑู’ ุงู•ููŠูŽุงูƒูŽุฑู’ ฺŸูŽุงุฑูŽุฑู‘ูŽูƒูู†ู’ูƒู ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุณู ุนููŠูŽ ุบูŽู†ูู†ู’ ุนูŽุจูู†ู’ุซูู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุชูŽู†ูŽุฏูŽ ู…ููƒู ุนูŽุซููƒูู†ู’ ุฏูŽุงุฌูุŒ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ูŠูŽฺขูุชูŽุฑู’ ุฏูŽูƒููˆ ุฏูŽุบูŽ ุซููƒูู†ู’ ฺงูŽุณูŽุฑู’ ู…ูŽุตูŽุฑู’ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya ce, โ€œUbangiji ya umarta a cika mudu da ita, a adana ta dukan zamananku domin kowane zamani a ga irin abincin da ya ciyar da ku cikin jeji lokacin da ya fito da ku daga ฦ™asar Masar.โ€