Exodus 16:34 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Haruna ya ajiye Mannar a gaban Akwatin Alkawari, don a adana ta kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููฐุฑูููู ูููู ูููู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซู ู
ููุณููฐูุ ููุงููุฌูููููฐ ู
ูููู ุทููู ุงููุบูุจููู ุงููุจููู ุดูููุฏูุฑู ููุฑูุฌูููฐุฌูููฐูููู ุฏููุงูู
ููู ููููุงููููฐููุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kamar yadda Ubangiji ya umarci Musa, haka Haruna ya ajiye ta a gaban akwatin alkawari domin kiyayewa.