Exodus 16:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A rana ta shida za su shirya abin da suka kwaso, wannan kuwa zai zama ninki biyu na abin da sukan tattara na sauran ranaku.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَ رَانَ تَشِدَ، لُواْكَثِنْ دَسُكٜىٰ تَتَّارَ عَبِنْثِنْ، سَيْ سُتَتَّارَ وَنْدَ يَوَنْسَ ذَيْ يِنَݣُونَ بِيُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kan rana ta shida, sai su ninka abin da suka saba tattarawa na kowace rana, su shirya shi.”