Exodus 16:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Musa da Haruna suka ce wa dukan Isra’ila, “Da yamma za ku sani Ubangiji ne ya fitar da ku daga Masar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُوسَٰى دَ هَٰرُونَ سُكَ كِرَا دُكَنْ جَمَعَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَ ثٜىٰمُسُ «أَوَنَّنْ يَمَّ ذَاكُ سَنِ ثٜىٰوَ يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ يَڢِتَرْ دَكُو دَغَ ڧَسَرْ مَصَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa da Haruna kuwa suka ce wa Isra'ilawa, “Da yamma za ku sani Ubangiji ne ya fisshe ku daga ƙasar Masar.