Exodus 16:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya kuma ce, โ€œZa ku san cewa shi ne Ubangiji, saโ€™ad da ya ba ku nama ku ci da yamma, da kuma duk burodin da kuke so da safe, saboda ya ji gunagunin da kuka yi a kansa. Namu a wane? Ai, gunaguninku ba a kanmu ba, amma a kan Ubangiji ne.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ูƒูู…ูŽ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ุฐูŽูŠู’ุจูŽุงูƒู ู†ูŽุงู…ูŽ ุฏูŽ ูŠูŽู…ู‘ูŽ ูƒูุซูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุจูŽุงูƒู ุนูŽุจูู†ู’ุซู ุฏูŽ ุณูŽฺขูœู‰ูฐ ูƒูุซู ูƒูฺงููˆุงู’ุดู ุฏูŽูŠูŽูƒูœู‰ูฐ ูŠูŽุงุฌู ุบูู†ูŽุบูู†ูู†ู’ูƒู ุนูŽูƒูŽู†ู’ุณูŽุž ุงู”ูŽูŠู’ุŒ ุบูู†ูŽุบูู†ูู†ู’ูƒู ุจูŽุนูŽูƒูŽู†ู’ู…ู ุจูŽู†ูœู‰ูฐุž ูˆูŽู†ูœู‰ูฐู…ููˆุŸ ุนูŽูƒูŽู†ู’ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ู†ูœู‰ูฐ ูƒููƒูœู‰ูฐูŠูู†ู’ ุบูู†ูŽุบูู†ู!ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya kuma ce, โ€œDa yamma Ubangiji zai ba ku nama ku ci, da safe kuwa zai ฦ™osar da ku da abinci, gama Ubangiji ya riga ya ji irin gunagunin da kuka yi a kansa. Ai, gunagunin ba a kanmu yake ba, wane mu? A kan Ubangiji ne kuka yi.โ€