Exodus 17:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yoshuwa ya yaฦi Amalekawa kamar yadda Musa ya umarta, Musa, Haruna da Hur kuwa suka tafi bisa tudu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููุงูุดููู ูููู ุงููุจูููุฏู ู
ููุณููฐู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐุดูุ ุณููููู ููุงฺงู ุฏู ู
ูุชูููููฐูู ุงููู
ูููููฐููุ ู
ููุณููฐู ุฏู ูููฐุฑูููู ุฏู ููุฑู ุณููู ูููู ูููู ุชูุฏููู ุฏูููููููฐ ููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Joshuwa kuwa ya yi yadda Musa ya faษa masa, ya fita ya yi yaฦi da Amalekawa. Musa, da Haruna, da Hur kuma suka hau kan dutsen.