Exodus 17:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Muddin hannun Musa yana a miฦe, sai Israโilawa su yi ta cin nasara, amma da zarar hannunsa ya sauka, sai Amalekawa su yi ta cin nasara.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุฏูููู ู
ููุณููฐู ููู
ฺููงูููฐ ุญููููููููุณู ุณูู
ูุ ุณููู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณููู ุชูุซููู ููุตูุฑูุงุ ุนูู
ููุง ุฏูุธูุฑูุฑู ุญููููููููุณู ุณููู ุณูููููุ ุณููู ุงููู
ูููููฐููุงููุง ุณููู ุชูุซููู ููุตูุฑูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Muddin hannun Musa na miฦe, sai Isra'ilawa su yi ta cin nasara, amma da zarar hannunsa ya sauka, sai Amalekawa su yi ta cin nasara.