Exodus 17:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da hannuwan Musa suka gaji, sai Haruna da Hur suka ษauki dutse suka sa ya zauna a kai. Saโan nan su kuma suka tsaya gefe da gefe, suna riฦe da hannuwansa har fฤษuwar rana.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุญูููููููู ู
ููุณููฐู ุณููู ุบูุฌู ุณููุงูุณูููุ ุณููู ูููฐุฑูููู ุฏู ููุฑู ุณููู ููููฐู
ู ุฏฺูููููฐุ ู
ููุณููฐู ููุฐููููู ุนูููููุ ุณูุนููู ุณูู ููู
ู ุณููู ฺููู ุทููู ุงููุบูููฐฺขูููฐูู ุฏูุงู
ูููุณูุ ุทููู ููู
ู ุงูู ููุบูููุณูุ ุณููู ุฑฺูงูููฐ ุฏู ุญููููููููุณู ุณูู
ู ุญูุฑู ฺขูุงุทูููุฑู ุฑูุงููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da hannuwan Musa suka gaji, Haruna da Hur suka ษauki dutse suka ajiye wa Musa, ya zauna a kai, su kuwa suka tsaya a gefen damansa da hagunsa suna tallabe da hannunsa sama, suka tallabe su har faษuwar rana.