Exodus 17:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce, “Gama an ɗaga hannuwa sama zuwa kursiyin Ubangiji, Ubangiji zai yaƙi Amalekawa daga tsara zuwa tsara.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَثٜىٰ «كُطَغَ تُوتَرْ يَهْوٜىٰهْ سَمَ! يَهْوٜىٰهْ ذَيْ يِتَيَاڧِ دَ أَمَلٜىٰكَاوَا دَغَ ڟَارَا ذُوَا ڟَارَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce, “Ubangiji ya tabbata zai yaƙi Amalekawa har abada.”