Exodus 17:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka suka yi wa Musa maganganun banza suka ce, โBa mu ruwa mu sha.โ Musa ya amsa ya ce, โDon me kuke mini maganganun banza? Don me kuke gwada Ubangiji?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐ ุณููููู ูู ู
ููุณููฐู ุบูููุบููู ุณูููุซูููฐ ยซุจูุงู
ู ุถููู ู
ูุดูุงุยป ู
ููุณููฐู ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุฏููุงููู
ูููฐ ููููููฐูู ู
ููู ุบูููุบูููุ ุฏููุงููู
ูููฐ ููููููฐ ฺ ููุฏู ุงููู
ูููุซููู ููููููููฐูู ุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin haka jama'a suka zargi Musa suka ce, โBa mu ruwa, mu sha.โ Musa ya amsa musu ya ce, โDon me kuke zargina? Don me kuke gwada Ubangiji?โ