Exodus 17:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji amsa wa Musa, “Ka ɗauki sandan da ka bugi ruwan Nilu da shi. Ka kira waɗansu shugabannin Isra’ila, ku wuce a gaban jama’ar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
يَهْوٜىٰهْ يَثٜىٰ وَ مُوسَٰى «كَطَوْكِ سَنْدَنْ كِيوُانْكَ دَ كَبُغِ ضُوً نِلُ دَشِ؞ كَطَوْكِ وَطَنْسُ دَتَّاوَنْ إِسْرَٰٓءِيلَ، كُوُثٜىٰ غَبَنْ جَمَعَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya ce wa Musa, “Ɗauki waɗansu dattawa daga cikin jama'ar Isra'ila, ka wuce a gaban jama'ar. Ka kuma ɗauki sandanka wanda ka bugi Nilu da shi, ka tafi.