Exodus 18:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana nan sai Yetro firist na Midiyan, kuma surukin Musa, ya ji duk abin da Allah ya yi wa Musa da mutanensa Israโila, da kuma yadda Ubangiji ya fitar da Israโila daga Masar.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุงุจูุฑู ูููููู ูููููููฐูู ููุชูุฑููุงูุ ฺขูุฑูุณูุชู ูู ู
ูุฏูููููุ ุจูุงุจููู ู
ูุงุชูุฑู ู
ููุณููฐูุ ุบูู
ูููฐุฏู ุฏููููู ุงููููููููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูููู ุฏู ุงูููููู ูููู ูู ู
ููุณููฐู ุฏู ุฌูู
ูุนูุฑูุณู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏู ููู
ู ููุฏูู ููููููููฐูู ฺููขูุชูุฑู ุฏูุณูู ุฏูุบู ฺงูุณูุฑู ู
ูุตูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yetro, firist na Madayana, surukin Musa, ya ji dukan abin da Allah ya yi wa jama'arsa, wato Musa da Isra'ilawa, yadda Ubangiji ya fito da su daga Masar.