Exodus 18:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โYabo ga Ubangiji wanda ya cece ku daga hannun Masarawa da na Firโauna, wanda kuma ya cece mutanensa daga hannun Masarawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุชูุฑููุงู ููุซูููฐ ยซุงููููุจูุฑููู ุชูุง ุชูุจููุชูุง ุบู ููููููููฐูู ููููุฏู ูููููปูุชูุฑู ุฏูููู ุฏูุบู ุญูููููู ู
ูุตูุฑูุงููุง ุฏู ูู ฺขูุฑูุนููููู! ุงููููุจูุฑููู ุชูุง ุชูุจููุชูุง ุบู ููููููููฐูู ููููุฏู ูููููปูุชูุฑู ุฏู ุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏูุบู ุญูููููู ู
ูุตูุฑูุงููุง!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yetro kuma ya ce, โYabo ya tabbata ga Ubangiji wanda ya cece ku daga hannun Masarawa da Fir'auna, wanda kuma ya ceci jama'arsa daga bautar Masarawa.