Exodus 18:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kasa kunne gare ni yanzu, zan ba ka shawara, Allah kuma yฤ kasance tare da kai. Kai za ka zama wakilin mutane a gaban Allah, ka kuma kawo gardamansu gare shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ุจูุฑู ููููุณู ูููููููฐ ุบูุฑูููฐููุ ุฐููู ุจูุงูู ุดูููุฑูุงุ ุจูุฑู ุงูููููู ููู
ู ููููุณูููุซูููฐ ุชูุฑูููฐุฏููููู! ูููู ุฏูููุฏููู ฺููููู ุงููู
ูุฏูุฏููู ู
ูุชูููููฐููููู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ุ ููููุ ููููู
ู ูููู ุงููุจูุจููููู ุฏูุณูููููฐ ุถูููุซู ุนููููู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu sai ka saurari maganata, zan ba ka shawara, Allah kuwa ya kasance tare da kai. Za ka wakilci jama'a a gaban Allah, ka kai matsalolinsu gare shi.