Exodus 18:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bari waษannan mutane su sassanta mutane a kan ฦananan matsaloli, amma kowace babban matsala, ko bukata ta musamman, sai su kawo wurinka, ฦananan matsaloli kuma sai su yanke hukuncin da kansu. Ta haka ne za su taimaka wajen ษaukan nauyin jamaโa, don su sa aikin yฤ zama maka da sauฦi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฑู ููุทูููููู ุณูุฐูู
ู ู
ูุงุณู ุดูุฑููุนู ุบู ู
ูุชูููููฐ ูููุงูููููููฐ ูููุงูููุซูุ ุจูุฑู ุณููููฐููุงู ู
ููู ูููุงูููููููฐ ุจูุจูููู ุถูููุซูุ ุนูู
ููุง ูููุงูููููููฐ ฺงูุฑูู
ููู ุถูููุซู ุณููู ุณูุดูุฑูุนูููุชู ุฏูููููุณูุ ุชูููููููููฐุ ุนููููููู ุฐููู ููู
ููู ุณฺูููงู ููู
ู ุฐูุงูู ุฑูุจู ูููููููู ูููุฑู ุฏู ุฌูู
ูุนูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za su yi wa mutane shari'a koyaushe, amma kowace babbar matsala sai su kawo maka, ฦaramar matsala kuwa su yanke da kansu. Da haka za su ษauki nauyin jama'a tare da kai don ya yi maka sauฦi.