Exodus 18:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ka yi haka, Allah ya umarta za ka iya jimre gajiyar, kuma dukan mutanen nan za su koma gida da murna.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كَابِے وَنَّنْ شَوَرَا، إِنْكُمَ اللَّهْ يَعُمَرْثٜىٰكَ دَ يِنْ حَكَ، ذَاكَ عِيَ جِمْرٜىٰوَ، دُكَنْ مُتَنٜىٰنَّنْ كُوَ ذَاسُ كُواْمَ غِدَاجٜىٰنْسُ دَ سَلَمَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ka bi wannan shawara, in kuma Allah ya umarce ka da yin haka, za ka iya ɗaukar nawayar jama'ar. Mutane duka kuwa za su yi zamansu lafiya.”