Exodus 18:24 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya kasa kunne ga surukinsa, ya kuma aikata duk abin da ya faɗa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى كُوَ يَكَسَ كُنّٜىٰ غَ شَوَرَرْ يِتْرُواْ بَابَنْ مَاتَرْسَ، يَيِ دُكَنْ أَبِنْدَ يَڢَطَا مَسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya saurari maganar surukinsa, ya yi abin da ya ce duka.