Exodus 18:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka yi hidimar alฦalanci na mutane a dukan lokaci. Gardandamin da suke da wuya, suka kawo wurin Musa, amma ฦananan batuttuwa, suka shariโanta a tsakaninsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุทูููููู ุดููุบูุจูููู ุณูููููุชููู ููู
ูุชูููููฐ ุดูุฑููุนู ูููุงูููููููฐ ูููุงูููุซูุ ู
ููููููู ุถูููุซู ู
ูุงุณู ูููู ุณููููู ูููฐููุงู ูู ู
ููุณููฐูุ ุนูู
ููุง ฺงุงููููุงูู ุถูููุซู ุณููููู ุดูุฑูุนูููุชู ุฏู ููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi ta yi wa jama'a duka shari'a kullayaumin, amma matsaloli masu wuya sukan kawo wa Musa, ฦananan kuwa sukan yanke da kansu.