Exodus 18:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da ’ya’yanta biyu maza. Ana kira ɗaya Gershom, domin Musa ya ce, “Na zama baƙo a baƙuwar ƙasa”;
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تَرٜىٰدَ یَیَنْسُ بِيُ؞ طَيَ أَنَ كِرَنْسَ غٜىٰرْشُوامْ، غَمَا دَ عَكَ حَيْڢِ يَرُوانْ، مُوسَٰى يَثٜىٰ «نِے بَڧُواْ نٜىٰ عَبَڧُوَرْ ڧَسَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yetro kuma ya kawo 'ya'yanta biyu maza, Gershom da Eliyezer tare da ita. Gama Musa ya ce, “Ni baƙo ne a baƙuwar ƙasa.” Saboda haka ne ya raɗa wa ɗaya daga cikin 'ya'yansa, suna, Gershom.