Exodus 18:6 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yetro ya riga ya aika wa Musa cewa, “Ni surukinka Yetro, ina zuwa wurinka tare da matarka da ’ya’yanka maza biyu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَكَ ڢَطَا وَ مُوسَٰى ثٜىٰوَ «غَا يِتْرُواْ بَابَنْ مَاتَرْكَ يَذُواْ يَظِيَرْثٜىٰكَ، يَنَ تَرٜىٰدَ مَاتَرْكَ دَ یَیَنْتَ مَظَا بِيُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Aka faɗa wa Musa, “Ga surukinka, Yetro, yana zuwa wurinka da matarka da 'ya'yanta biyu tare da ita.”