Exodus 18:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa kuwa ya faษa wa surukinsa duk abubuwan da Ubangiji ya yi wa Firโauna da Masarawa domin Israโila, da batun wahalolin da suka sha a hanya, da yadda Ubangiji ya cece su.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ูููู ฺููขูุทูุง ูู ููุชูุฑููุงู ุฏููููู ุงููุจูููุฏู ููููููููฐูู ูููู ูู ฺขูุฑูุนููููู ุฏู ู
ูุตูุฑูุงููุง ุณูุจููุงูุฏู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุงุ ููููู
ู ฺขูุทูุง ู
ูุณู ุบูู
ูููฐุฏู ุฏููููู ูููููููุงููููู ุฏู ุณููู ฺขูุณูููููุชู ุงูู ุญููููู ุฏู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุซูููฐุซู ู
ูุชูููููฐููุณู ุฏูุบู ุฏููููู ูููููููุงูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya faษa wa surukinsa dukan abin da Ubangiji ya yi da Fir'auna da Masarawa saboda Isra'ilawa, ya kuma faษa masa dukan wahalar da suka sha a kan hanya, da yadda Ubangiji ya cece su.