Exodus 18:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yetro ya yi murna da jin duk abubuwa masu kyau da Ubangiji ya yi wa Israโila, wajen cetonsu daga hannun Masarawa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูุนูุฏูู ููุชูุฑููุงู ููุฌู ุบูู
ูููฐุฏู ุฏููููู ุงููููุญูููฐุฑููู ุฏู ููููููููฐูู ูููู ููุฌูู
ูุนูุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุฏู ููุฏูู ูููููปูุชูุฑู ุฏูุณูู ุฏูุบู ุญูููููู ู
ูุตูุฑูุงููุงุ ูููู ู
ูุฑููู ุณููุงูุณูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yetro kuwa ya yi murna saboda alherin da Ubangiji ya yi wa Isra'ilawa da yadda ya cece su daga hannun Masarawa.