Exodus 19:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ka yi wa jamaโa iyaka kewaye da dutsen, ka kuma faษa musu cewa, โKu mai da hankali, kada ku hau dutsen ko ku taษa gefensa. Duk wanda ya taษa dutsen, lalle za a kashe shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ฺููููขู ููุฌูู
ูุนู ุงููููุงูู ููููฐููููููฐ ุฏู ุจูุจูููู ุชูุฏูููุ ฺููขูุทูุง ู
ูุณู ุซูููฐูู โนูููููุฑูุ ููุฏู ูููููููู ูููููู ุจูุจูููู ุชูุฏููู ูููุงู ููุชููปู ุงููููุงููุฑู ุฏู ุนููู ฺููขูุ ุฏููู ููููุฏู ููุชููปู ุจูุจูููู ุชูุฏูููุ ููููููู ุฐูุงุนู ููุดูููฐุดู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ka yi wa jama'a iyaka kewaye da dutsen, ka faษa musu cewa, โKu yi hankali kada ku hau dutsen ko ku taษa shi. Duk wanda ya taษa dutsen za a kashe shi,