Exodus 19:13 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Za a jajjefe shi da duwatsu, ko a harbe shi da kibiyoyi, ba hannun da zai taษ“a shi. Mutum ko dabbar da ya taษ“a, ba za a bar shi da rai ba.โ€™ Lokacin da aka ji muryar ฦ™aho ne kawai za su iya taru a gindin dutsen.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุจูŽุงุจู ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ุฏูŽ ุฐูŽูŠู’ ุชูŽูปูŽุดูุŒ ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุฐูŽุงุนูŽ ุฌูœู‰ูฐุฌู‘ูœู‰ูฐฺขูœู‰ูฐุดู ุฏูŽ ุฏููˆูŽฺŸููˆ ูƒููˆุงู’ ุงู”ูŽ ู‡ูŽุฑู’ุจูœู‰ูฐุดู ุฏูŽ ูƒูุจููŠููˆุงู’ูŠูุž ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ุฏูŽุจู‘ูŽู†ูœู‰ูฐ ูƒููˆุงู’ ุฏูŽ ู…ูุชูู…ู’ู†ูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุฐูŽุงุนูŽุจูŽุฑู’ ุดู ุฏูŽ ุฑูŽูŠู’ุจูŽุžโ€บ ุณูŽุนูŽุฏู‘ูŽ ุนูŽูƒูŽุจููˆุณูŽ ฺงูŽู‡ููˆุงู’ ุฏูŽ ูˆูŽุชูŽ ุจููˆุณูŽ ู…ูŽูŠู’ ุฏููˆุงู’ุบููˆูŽุฑู’ ฺงูŽุงุฑูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐ ุณูุชูŽุชู‘ูŽุงุฑู ูƒูุณูŽุฏูŽ ุจูŽุจู‘ูŽู†ู’ ุชูุฏูู†ู’ุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
za a jajjefe shi da duwatsu ko a harbe shi da kibiya, kada kowa ya taษ“a dutsen da hannu. Wannan kuwa ya shafi mutane duk da dabbobi, tilas ne a kashe su.โ€™ Sa'ad da aka busa ฦ™ahon rago, sai mutane su taru a gindin dutsen.โ€