Exodus 19:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan ya ce wa mutane, “Ku shirya kanku domin rana ta uku. Ku ƙame kanku daga yin jima’i.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُوسَٰى كُوَ يَثٜىٰ مُسُ «كُشِرْيَ دُواْمِنْ رَانَ تَ عُكُ؞ كَدَ وَنِ نَمِجِ يَݣُونَ دَ مَثٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Musa ya ce musu, “Ku shirya saboda rana ta uku, kada ku kusaci mace.”