Exodus 19:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโan nan Musa ya jagoranci mutane daga sansani domin su sadu da Allah, sai suka tsaya a gefen dutsen.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ูููู ฺููขูุชูุฑูุฏู ุฌูู
ูุนู ุฏูุบู ุซููููู ุชูููฐููุชูููููุณู ุฏููุงูู
ููู ุณูุณูุฏู ุฏู ุงูููููู ุ ุณููู ูููู ฺููู ุงููุบูููุฏููู ุจูุจูููู ุชูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya fito da jama'a daga zango ya shugabance su, su sadu da Allah, suka tsattsaya a gindin dutsen.