Exodus 19:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya koma ya aika a kira dukan dattawan mutane, ya bayyana dukan kalmomin da Ubangiji ya umarta, ya faษa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ููุณููฐู ููุณููููู ุฏูุบู ูููู ุจูุจูููู ุชูุฏูููุ ููููุฑูุง ุฏูุชููุงูููู ู
ูุชูููููฐููุ ููููู
ู ุดูู
ฺูขูุทูุง ููููู
ููุงูู
ูููููู ุฏููู ุงููุบูุจูููุณู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุซูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Musa ya je ya kira taron dattawan jama'a, ya bayyana musu dukan zantuttukan da Ubangiji ya umarce shi.