Exodus 2:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai waɗansu makiyaya suka zo suka kore su, amma Musa ya tashi ya taimake su ya shayar da dabbobinsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا وَطَنْسُ مَكِيَايَ سُكَذُواْ سُكَ كُواْرِ یَنْ مَاتَانْدَ غَرْكٜىٰنْسُ؞ سَيْ مُوسَٰى يَتَاشِ يَتَيْمَكٜىٰسُ، يَطِبَ ضُوَ يَبَا غَرْكٜىٰنْسُ يَشَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai makiyaya suka zo, suka kore su, amma Musa ya tashi ya taimake su, ya kuma shayar da garkensu.