Exodus 2:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka amsa suka ce, “Wani mutumin Masar ne ya taimake mu daga hannun waɗansu makiyaya. Har ma ya ɗebo ruwa ya shayar da dabbobin.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ أَمْسَ سُكَثٜىٰ «وَنِ مُتُمِنْ مَصَرْ نٜىٰ يَثٜىٰثٜىٰمُ دَغَ حَنُّنْ مَكِيَايَ، حَرْ مَا يَا طٜىٰبُواْ مَنَ ضُوَ يَكُمَ بَا غَرْكٜىٰنْ يَشَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka ce, “Wani Bamasare ne ya cece mu daga hannun makiyaya, har ya ɗebo ruwa, ya shayar da garkenmu.”