Exodus 2:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya tambayi ’yan matansa, “To ina yake? Don me kuka bar shi a can? A gayyace shi, yă zo, yă ci wani abu.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رٜىٰيُوٜىٰلْ يَثٜىٰ وَیَیَنْسَ یَنْ مَاتَنَّنْ «إِنَا مُتُمِنْ يَكٜىٰ؟ مٜىٰيَسَا بَكُذُواْ دَشِيبَ؟ كُتَڢِے كُكِرَشِ يَذُواْ، مُثِ عَبِنْثِ تَرٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Reyuwel kuwa ya ce wa 'ya'yansa mata, “A ina yake? Me ya sa ba ku zo da shi ba? Ku kirawo shi, ya zo, ya ci abinci.”