Exodus 2:23 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana nan dai, a kwana a tashi, sai sarkin Masar ya mutu. Israโilawa suka yi kuka mai zafi saboda bautarsu mai wuya, sai kukar neman taimakonsu saboda bauta, ya kai wurin Allah.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ุดูููฐููุฑู ุฏูููููุ ุณููู ุณูุฑููููู ู
ูุตูุฑู ููู
ูุชูุ ุงููุณูุฑููฐูุกููููุงููุง ุณููููู ุชููููุดู ุซููููู ุจูููุชูุฑูุณูุ ุณููููู ูููููุง ุฏููุงูู
ููู ููููฐู
ููู ุชูููู
ููููุงูุ ูููููููุณู ููููููฐู
ููู ุชูููู
ููููุงู ููุง ูููู ููุฑููู ุงูููููู ุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ana nan, a kwana a tashi, sai Sarkin Masar ya rasu. Jama'ar Isra'ila suka yi nishi, suka yi kuka kuma saboda bautarsu, kukansu na neman gudunmawa ya kai gun Allah.