Exodus 2:8 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta amsa ta ce, “I, tafi.” Sai yarinyar ta tafi ta kawo mahaifiyar yaron.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ یَرْ سَرْكِنْ تَأَمْسَ مَتَ تَثٜىٰ «عِ، كِتَڢِے؞» يَارِنْيَرْ كُوَ تَجٜىٰ تَكِرَا مَامَرْ جَرِرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Gimbiya ta ce mata, “Je ki.” Yarinyar kuwa ta tafi ta kirawo mahaifiyar jaririn.