Exodus 20:10 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
amma rana ta bakwai Asabbaci ne ga Ubangiji, Allahnka. A ranar ba za ka yi wani aiki ba, ko kai, ko ɗanka, ko ’yarka, ko bawa, ko baiwa, ko dabbarka, ko baƙon da yake zama tare da kai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا رَانَ تَبَݣَويْ، رَانَرْ هُوتُ تَمَكُواْ ثٜىٰ دَ عَكَ كٜىٰٻٜىٰ غَ يَهْوٜىٰهْ اللَّهْ نْكَ؞ أَوَنَّنْ رَانَ بَذَاكَيِ كُواْوَنٜىٰ إِرِنْ عَيْكِبَ؞ وَنَّنْ يَشَاڢٜىٰكَ دَ یَیَنْكَ مَظَا دَ مَاتَادَ بَايِنْكَ مَظَا دَ مَاتَادَ دَبُّواْبِنْكَ دَ دُكَنْ بَڧُوانْ دَيَكٜىٰ ذَمَ تَرٜىٰدَكَيْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
amma rana ta bakwai keɓaɓɓiya ce ga Ubangiji Allahnka. A ranar ba za ka yi kowane irin aiki ba, ko kai, ko 'ya'yanka, ko barorinka, ko dabbobinka, ko kuwa baƙon da yake zaune tare da ku.