Exodus 20:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’ad da mutane suka tsattsaya da nesa, sai Musa ya matsa kusa da girgije mai duhu, inda Allah yake.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
جَمَعَرْ سُكَ ڟَيَ دَنِيسَ، سَعَدَّ مُوسَٰى يَڧَارَ مَڟَاوَا كُسَدَ غِرْغِجٜىٰ مَيْ دُهُ عِنْدَ اللَّهْ يَكٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai jama'a suka tsattsaya nesa, Musa kuwa ya matsa kusa da girgije mai duhu inda Allah yake.