Exodus 20:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku yi waɗansu alloli in ban da ni, kada ku yi wa kanku allolin azurfa ko na zinariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
بَذَاكُيِ وَكَنْكُ أَلُّواْلِ نَأَظُرْڢَا كُواْ نَظِينَارِيَ دُواْمِنْ عَيِ مُسُ سُجَّدَ حَطٜىٰ دَنِے بَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Banda ni, kada ku yi wa kanku allolin azurfa da na zinariya.