Exodus 20:26 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kada ku gina wa bagadena matakala, domin kada yayinda wani yana hawa, mutane su ga tsiraicinsa.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุฐูุงูู ุบูููุง ู
ููู ุจูุบูุฏูููฐ ู
ููู ู
ูุชูุงูููู ุจูุ ุฏููุงูู
ููู ููุฏู ููููููู ฺูุฑูููุซููููู ูููุงูููุซููู ุฏู ููููููฐ ููููุโบ ยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kada ku yi wa bagadena matakai domin kada tsiraicinku ya bayyana a bisansu sa'ad da kuke hawansu.โโ