Exodus 21:13 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma in ba da nufin yฤ kashe shi ba, sai dai in Allah ne ya nufa haka, to, sai mutumin yฤ tsere zuwa inda zan nuna muku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุจู ุฏู ุบูููโุบููู ููููุดูููฐุดู ุจูุ ุนูู
ููุง ุงูููููู ููุจูุฑู ุงููุจููู ฺููขูุฑู ุญูููุ ุณููู ู
ูุชูู
ููู ููุบูุฏู ุฐูููุง ููุฑููู ุฏู ุฐููู ุดูุฑููู ุฏููุงูู
ููู ฺููููุฑูุฑู ุฏู ุฑูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In ba da nufi ya kashe shi ba, amma tsautsayi ne, to, sai mutumin ya tsere zuwa inda zan nuna muku.