Exodus 21:19 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
idan mutumin ya sฤke tashi ya yi tafiya ko da yana dogarawa da sanda ne, wanda ya buge shi zai kuษ“uta, sai dai zai biya diyyar lokacin da ya ษ“ata masa, yฤƒ kuma lura da shi, har yฤƒ warke sarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูุฏูŽู†ู’ ูƒูู…ูŽ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ูŠูŽุณูŽุงู…ู ุณูŽูˆู’ฺงู ูŠูŽู†ูŽ ุชูŽฺขููŠูŽ ุฏูŽ ุณูŽู†ู’ุฏูŽุงุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุจูุบูœู‰ูฐ ุดู ุทูู†ู’ ุฐูŽูŠู’ ูƒููปูุชูŽุŒ ุณูŽูŠู’ุฏูŽูŠู’ ุฐูŽูŠู’ุจููŠูŽ ุณูŽุจููˆุงู’ุฏูŽ ูปูŽุงุชูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูุŒ ูŠูŽูƒูู…ูŽ ุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุง ุงู”ูŽู†ู’ูŠู ุฌูู†ู’ูŠูŽุฑู’ุณูŽ ุญูŽุฑู’ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽูˆูŽุฑู’ูƒูœู‰ูฐ ุบูŽุจูŽุงุทูŽูŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
idan mutumin ya sฤke tashi ya yi tafiya ko da yana dogarawa da sanda, wanda ya buge shi zai kuษ“uta, sai dai zai biya diyyar lokacin da ya ษ“ฤta masa, ya kuma lura da shi har ya warke sarai.