Exodus 21:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIdan mutum biyu suna faษa, har suka yi wa mace mai ciki rauni, har ya sa ta yi ษari, amma wani lahani bai same ta ba, za a ci wa wanda ya yi mata raunin tara bisa ga yadda mijinta ya yanka za a biya, in dai abin da ya yanka ya yi daidai da abin da alฦalai suka tsara.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ู
ูุชูู
ู ุจููู ุณููู ุซููููู ฺขูุทูุ ุณููู ุณููููู ููู
ูุซูููฐ ู
ููู ุซููู ุฑูููููุ ุญูุฑู ุซูููููุชู ฺููขูุชูุ ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุจูุง ูููู ุฑููููู ุจูููู
ูุ ููููุฏู ูููู ููู
ูุซูููฐูู ุฑููููู ุฐูุงุนู ุซู ู
ูุณู ุชูุฑู ุจูุณูุบู ููุฏูู ู
ูุฌูููุชู ูููููููู ุฐูููุจูููุ ุงูููู ุฏููู ุงููุจูููุฏู ู
ูุฌูููุชู ูููููููู ูููู ุฏูููุฏููู ุฏู ุงููุจูููุฏู ู
ูุงุณููููู ุดูุฑููุนู ุณููู ฺูุงุฑูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan mutum biyu na faษa, har suka yi wa mace mai ciki rauni, har ya sa ta yi ษari, amma wani lahani bai same ta ba, za a ci wa wanda ya yi mata raunin tara bisa ga yadda mijinta ya yanka zai biya, in dai abin da ya yanka ya yi daidai da abin da alฦalai suka tsara.