Exodus 21:25 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
ƙuna don ƙuna, rauni don rauni, ƙujewa don ƙujewa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
رَوْنِ أَمَيْمَكُوانْ رَوْنِ، ڧُونَ أَمَيْمَكُوانْ ڧُونَ، بُغُ أَمَيْمَكُوانْ بُغُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ƙuna a maimakon ƙuna, rauni a maimakon rauni, ƙujewa a maimakon ƙujewa.